الأحد، 13 يناير 2019

AL'ADUN GARGAJIYA PodcastTarihin hausawa na Kamaru

          AL'ADUN GARGAJIYA


A shirin namu na yau zai karkata ne zuwa kasar Kamaru, inda zai duba tarihin kabilar hausawa daya daga cikin kabilu Kamaru sama da 200 da Allah ya zuba a kasar, kabilar da ake samu a kasashe da dama na Afrika da suka hada da Najeriya,Nijar, Ghana, Tchad, Sudan, Jamhuriya Afrika ta tsakiya .
Shirin al’adun mu na gado shirin da kan tattauna lamarun da suka shafi al’adu a Duniya tare da Mahaman Salisu Hamisu.



An kama masu taimakawa 'yan bindigar Zamfara a Legas

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta yi nasarar damke wasu mutane 4 da ke sana’ar saida shanu a mayankar dabbobi da ke karamar hukumar Agege a jihar Legas, bisa zargin mutanen suna taimakawa wasu 'yan bindigar da ke kai hare-hare a jihar Zamfara.



‘Yan sandan sun shaidawa manema labarai cewa, mutanen suna taimakawa ‘yan bindigar ne ta hanyar sayen Shanu da sauran dabbobi na sata da barayin ke satowa daga jihar ta Zamfara, da kuma wasu sassan arewacin Najeriya.
Binciken jami’an tsaron Najeriya ya kuma gano cewar, ‘yan bindigar suna amfani da kudaden shanun satar wajen sayen muggan makamai daga Libya, su kuma yi amfani da su wajen kai farmaki kan garuruwan Tsafe, Zurmi, Shinkafi, Maradun, Maru da Brinin-Magaji da ke jihar ta Zamfara.
Mutane hudun da aka kama a jihar at Legas, kamar yadda 'yan sanda suka bayyana, sun hada da Alawani Abubakar, Alhaji Ago Atine, Mohammed Shagari da kuma Bashiru Aliyu.



السبت، 12 يناير 2019

Hausawa (الهوساويون)

Al'ummar Hausa dai, al'umma ce dake zaune a arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya da kudu maso yammacin jamhuriyyar Nijar. Al'umma ce mai dimbin yawa, sun bazu a cikin kasashen Afirka da kasashen Larabawa kuma a al'adance masu matukar hazaka, akalla akwai sama da mutane miliyan hamsin wadanda harshen Hausa shi ne asalin yarensu. A tarihi kabilar Hausawa na tattare a salasalar birane. Hausawa dai sun sami kafa daularsu ne tun daga shekarun 1300's, sa'adda suka sami nasarori da dauloli kamar su daular MaliSonghaiBorno da kuma Fulani.


A farko-farkon shekaru na 1900's, a sa'adda kabilar Hausake yunkurin kawar da mulkin Aringizo na Fulani, sai Turawan Mulkin Mallaka na Birtaniya suka mamaye arewancin Nijeriya, da kuma kafa manufofin mulkin bayan gida, a bisa karkashen mulkin Birtaniya,'yan mulkin mallaka sai suka marawa Fulani baya na cigaba da manufofin Aringizon siyasarsu, har yanzu dai mulkin gamin gambiza tsakanin Hausawa da Fulani shi ne yayi kane-kane a arewacin Nijeriya.


Kodayake, Hausawa na farko-farko maharba ne, amma da zuwan Addinin Musulunci da kuma karbarsa da hannu bibbiyu ya sanya labari ya sha bambam.


Ginshikokin al'adun Hausawa na da mutukar jarunta, kwarewa da sanayya fiye da sauran al'ummar dake kewayenta.


Daura Kasace wacce a kasani mai dadewa da tarihi a kasar Hausawa.


Sana'ar noma ita ce babbar sana'ar Hausawa, sabo da ingancin noma; Hausawa ke wa sana'ar noma kirari da cewa, "na duke tsohon ciniki kowa ya zo duniya kai ya tarar", akwai kuma wasu sana'o'in kamar su sha'anin jimawatau harkar fatu, rini, sa'a da kira, fannonin dake mutukar samun cigaba a harkokin sana'o'in Hausawa. Hausawa dai sun jima da shahara wajen harkar fatauci kana kuma masu arziki na taka rawa a sha'anin yau da kullum, tare da masu mulki da masana.


Harshen Hausa shi ne mafi girma da kuma mafi sanayyar harshe a nahiyar Afirka, harshen hausa ya aro wasu kalmomi daga wasu harsuna musamman Larabci kana kuma harshen na tafiya tare da yanayin mu na zamani bisa al'adar cudeni-in cudeka. Harshen Hausa dai ya zama harshen yau da kullum ga miliyoyin jama'a da ba Hausawa bane a nahiyar Afirka.


Bugu da kari, akwai cincirindon al'ummar Hausawa a manyan biranen yammacin Afirka da arewacin Afirka da kuma yankunan cinikayyar al'ummar Hausawa da kuma yankunan da Hausawa suka jima suna bi a hanyar ta zuwa aikin Hajji. Akwai kuma rubutattun adabi masu zurfi da kasidodi da kuma rubuce-rubuce a rubutun ajami da aka buga tun kafin zuwan Turawa 'yan mulkin mallaka na Birtaniya. Har ila yau, kuma wani tsarin rubutu a ajami da aka kirkiro tun kafin zuwan Turawa, da ba kasafai ake amfani da shi ba yanzu.


Source: wekipedia

الجمعة، 11 يناير 2019

An fara amfani da manhajar kiran tasi daga gida a Kano

Wasu samari 'yan Najeriya sun kirkiri wata manhaja wacce take bai wa mutum damar kiran motar tasi ba tare da ya bar gidansa ba.


Manhajar Alaji Xpress na aiki ne a birnin Kano kawai amma sun ce suna da burin fadada ta.


Bbc hausa


الخميس، 10 يناير 2019

من صفات الرسول صلى الله عليه وسلم

قوله تعالى: ولقد نعلم أنك يضيق صدرك بما يقولون فسبح بحمد ربك. كان صدره صلى الله عليه وسلم يضيق مما يرمى به من البهتان فهو بشر من البشر فدله الله على علاج ضيق الصدر وهو ذكر الله تعالى والتسبيح بحمده والانقياد لأمره، وهو لعمر الله العلاج الناجع، ألا تراه صلى الله عليه وسلم كيف استعمله في أحلك مواطنه فكان إذا حزبه أمر فزع إلى الصلاة، وما دعاؤه يوم بدر وصلاته يوم الخندق بخافية، ولقد كان لكم في رسول الله أسوة حسنة.
محمود مداد

قطوف من الأسك

ثانوية عامة ومبتدأتش مذاكرة لحد دلوقت وعلمي رياضة، اعمل ايه؟

ج / ماتعملش حاجة.
دور على مسلسل حلو والباقي سوشال ميديا يمكن تتناسى شويه الضغط وتأنيب الضمير ده وماتشغلش بالك.

ولما تحس إن تأنيب الضمير زاد أوي .. افتح الآسك واسأل واحد قل له أنا ثانوية عامة ومبدأتش مذاكرة، أعمل إيه؟

هو في الحقيقة الواحد في الحالة دي مش بيسأل السؤال ده عشان يعرف المفروض يعمل إيه!
إنما السؤال هيحسسني إن في جزء مني "لسه مهتم" ومشغول بالمسئولية الي عليّ، وإني مش مهمل ولا مبالي ومستهتر ومقضيها بنسبة مئة بالمئة، لا ده هيوهمني كمان إني "خدت خُطوة" وسعيت تجاه الصح =
وده هيقلل تأنيب الضمير ولو بنسبة 5%.

فأنا بقى المفروض أقولك كام كلمة تشجعك وأقولك لسه في فرصة وما تقلقش وابدأ بس، فالنسبة تزيد ل 20% مثلا.. ويبقى الوضع كما هو عليه .. بس هتلاقيك ارتحت شويه.

فكمل يا صديقي هروب، وصبّر نفسك بحبة أسئلة وطلب نصايح من وقت للتاني، المهم تتحمل تمن قراراتك وما تندمش.

جايز يكون كلامي قاسي حبتين، بس هو إحنا كده زي ما بنحتاج تشجيع بنحتاج الأسلوب ده، لأني طالب زيك ومريت بالي بتمر بيه ده وأقدر أفهم كويس ما يدور بداخلك الآن.

ربنا يوفقك إذا أخذت بأسباب التوفيق.

أحمد عبد المنصف

بناء الفعل الأجوف

إذا بني الفعل الأجوف، نحو: صان وباع، للمفعول أعل الواوي بالنقل والقلب، فتقول في "صان": صِينَ، والأصل: صُوِنَ، نقلت حركة العين إلى الفاء، ثم قلبت الواو ياء لسكونها وانكسار ما قبلها.
ويعل في اليائي بالنقل، فتقول في "باع": بِيعَ، والأصل: بُيِعَ، نقلت كسرة العين إلى الفاء، وهذه لغة قريش وبني كنانة.
ولغة بني أسد وعقيل إشمام الفاء وذلك بأن تنحو بكسرة فاء الفعل نحو الضمة فتميل الياء الساكنة نحو الواو قليلا، وبهاتين اللغتين قرئ قوله تعالى: "قيل" و"غيض" و"حيل" و"سيق" و"جيء".  
وفي لغة هذيل وبني دبير إخلاص ضم الفاء وحذف حركة العين، فيصبح في الواوي : "صُونَ، أما في اليائي فتقلب الياء واوا لسكونها وانضمام ما قبلها، فتصبح: بُوعَ.

محمد صالح

متى تفتح عين فعل في المضارع

لا تفتح عين "فَعَلَ" في المضارع إلا إذا كانت عينه أو لامه من حروف الحلق، نحو: ذهب يذهب، وفتح يفتح.
وفتحت عين الفعل لتعادل ثقل حروف الحلق، لما بينها وبين الضمة والكسرة من التباعد، ولا يلزم فتح العين إذا كان حرف الحلق فاء، نحو: أمر يأمر، لأن الفاء تسكن في المضارع، والساكن ضعيف لا يوجب فتح ما بعده.
وخرج عن القياس قولهم: "أبى يأبى"، بفتح العين، وليست عينه ولا لامه من حروف الحلق، وكان قياسه: يأبِي مثل يأتِي، قالوا: أتى مفتوح العين حملا على النظير "منع" لأن الإباء والمنع نظيران.
وقيل: هو من باب تداخل اللغات، لأن من العرب من يكسر عينه في الماضي "أَبِيَ" فأخذ الماضي من الأول والمضارع من الثاني، كما في "رَكَنَ يركَن" فقد جاء بفتح العين وكسرها في الماضي.
وسمع فيه كسر العين على القياس قليلا، فيكون مجيئه في هذه اللغة بالكسر، صحيح في القياس شاذ في الاستعمال.

Kasancewa cikin halin Kirki

Godiya ta tabbabta ga Ubangiji Allah Mai iko duka. Barkanmu da sake saduwa a wannan mako, inda za mu yi nazari a kan kasancewa cikin halin kirki.
Rashin hakuri da fushi da zamba da son kai da makamantansu, suna hana mutane da dama nuna halin kirki ga juna a yau. Nuna halin kirki bai zama abu ne da za mu yi wa juna ba, kan lallai sai ka samu abin hannu ba, nuna halin kirki abu ne mai sauki idan mutum na kaunar Ubangiji Allah a cikin zuciyarsa, kamar yadda za mu gani cikin Littafin Luka 10:27:
“Sai ya amsa ya ce, “Ka kaunaci Ubangiji Allahnka da dukan zuciyarka da dukan ranka da dukan karfinka da dukan hankalinka. Ka kuma kaunaci dan uwanka kamar kanka.”
Lallai ne idan mutum yana kaunar Allah a zuciyarsa zai so dan uwansa zai kuma nuna halin kirki ga jama’a, domin “kauna tana sa hakuri da kirki. kauna ba ta sa kishi, ba ta yin kumbura. kauna ba ta sa daga kai ko rashin kara, kauna ba ta sa son kai, ba ta jin tsokana, ba ta riko.  kauna ba ta sa yin farin ciki da mugunta, sai dai da gaskiya. kauna tana sa daurewa a cikin kowane hali da ban-gaskiya a cikin kowane hali, haka kuma sa zuciya a cikin kowane hali da jimiri a cikin kowane hali.” (1Korantiyawa 13:4-7).
ADVERTISEMENT
Ba za ka samu halin kirki a wurin da ba kauna ba, shi ya sa Littafi Mai tsarki ke koya mana hanyar nuna kauna ga junanmu ta wurin kaunar Ubangiji da dukan ranmu da kuma karfinmu.
Babu shakka a cikin harkokinmu na yau da kullum mutane kan iya saba mana ta hanyoyi da dama, yakan zama da wuya mu nuna halin kirki cikin irin wannan yanayi, amma idan muka dubi rayuwar manzo Bulus cikin wasikarsa ga Ikkilisiyar Allah a Koranti; 2 Korantiya 6:4-6: “Amma ta kowace hanya muna bayyana gaskiyarmu, a kan bayin Allah muke, ta matukar jurewa da shan wahala da kuntata da masifu da shan duka da shan dauri da yawan hargitsi da yawan fama da rasa barci da kuma rasa abinci.  Muna kuma bayyana gaskiyarmu ta halin tsarkaka da sani da hakuri da kirki da Ruhu Mai tsarki da sahihiyar kauna.”
Ubangiji Allah zai ba mu nasara, kada mu ji tsoro ko mu dauki irin wannan tsanani ya zama mana dalilin rashin nuna kirki ga jama’a, ba haka Ubangiji Yesu Almasihu ya nuna mana ba, da yana nan duniya, mu yi koyi da rayuwarsa, mu bi gurbin da ya nuna mana.
Idan har kana kiran kanka Kirista wato mai bin Yesu Kiristi na gaske, lallai ne fa ka zama mai bin gurbin da ya bar mana, shi ya sa Ruhu Mai tsarki ya bayana mana a fili halin mutuntaka da Albarkar Ruhu cikin Littafi Mai tsarki don ya jagorance mu. Yesu Almasihu ya yi zaman tsarki da kauna – har ma ga makiyansa, bai kaunaci ko nuna kirki ga almajiransa kadai ba, ya so dukan jama’a. “Sa’ar da kuwa Yesu yake cin abinci a gida, sai ga masu karbar haraji da masu zunubi da yawa sun zo, sun zauna tare da shi da almajiransa. Da Farisiyawa suka ga haka, sai suka ce wa almajiransa, “Don me malaminku yake ci tare da masu karbar haraji da masu zunubi?” Amma da Yesu ya ji haka ya ce, “Ai, lafiyayyu ba ruwansu da likita, sai dai marasa lafiya.” Matiyu 9:10-12). A wuri aiki, a hanya, kasuwa ko a gida kana nuna bambanci wurin yin kirki ga wani don shi ba dan uwanka ba? A rayuwarmu ta yanzu za ka ga mutane na nuna bambancin kabila, addini, jinsi da makamantansu. Wannan ba daidai ba ne musamman idan kana kiran kanka Kirista, ta wurin nuna kirki ga mutane musamman wadanda ba sa kaunarka, rayuwarka za ta zama abin koyi a gare su har ma za su samu tsira daga irin wannan halin mugunta, domin Littafi Mai tsarki bai koya mana rama mugunta da mugunta ba. 1 Bitrus 3:9: “Kada ku rama mugunta da mugunta, ko zagi da zagi, maimakon haka, sai ku sa albarka. Domin a kan haka ne musamman aka kira ku, ku kuma gaji albarka.”
Idan kana cike da halin kauna da kirki Ubangiji Allah zai goya maka baya cikin duk abin da kake yi, ba zai kuma bar magabci ya ci nasara bisa kanka ba – don kana bin tafarkinSa.
Mafi muhimmanci shi ne rayuwa cikin Ruhu, ta wurin yin haka ne za mu samu nasara cikin rayuwar da zai gamshi Ubangiji.  Romawa 8:9: “Amma ku kam, ba masu zaman halin mutuntaka ba ne, masu zaman Ruhu ne, in dai har Ruhun Allah yana zaune a zuciyarku. Duk wanda ba shi da Ruhun Almasihu kuwa, ba na Almasihu ba ne.”
Bari mu dauki lokaci mu yi nazari bisa ayoyin da muka dauko daga Littafi Mai tsarki:
Afisawa 4:31,32: “Ku rabu da kowane irin dacin rai da hassala da fushi da tankiya da yanke da kowace irin keta. Ku yi wa juna kirki, kuna tausayi, kuna yafe wa juna kamar yadda Allah Ya yafe muku ta wurin Almasihu.”
Kolosiyawa 3:12-14: “Saboda haka, sai ku dauki halin tausayi da kirki da tawali’u da salihanci da hakuri, idan ku zababbu ne na Allah, tsarkaka, kaunatattu, kuna jure wa juna, in kuma wani yana da kara game da wani, sai su yafe wa juna. Kamar yadda Ubangiji Ya yafe muku, ku kuma sai ku yafe. Fiye da wadannan duka, ku dau halin kauna, wadda dukan kammala take kulluwa a cikinta.”
Sai mu nemi nufin Ubangiji domin jagora cikin rayuwarmu ta yau da kullum don mu nuna kaunarSa da kuma kirki ga jama’a, amin.


Jirgin kasan fasinja ya yi hadari a Legas

A safiyar yau Alhamis wani jirgin kasan fasinja ya fadi bayan daukan fasinjoji a unguwar Agege da ke Legas.



Rahotan na bayyana cewa, faduwar jirgin



 ya yi sanadiyyar raunata fasinjoji da dama
 da ke cikin jirgin



Sinadaran bunkasa sha'anin noma a Afirka

Alfanun magungunan kashe kwari wajen samun albarkatun gona mai yawa, duk da illarsu ga muhalli da yiwuwar gurbata ruwan sha da barazana ga wasu dabbobi da tsirrai.




Duk da cewar magungunan kashe kwari da kuma tsirran da ke hana samun anfani gona mai yawa na da mummunar illa ta fuskar gurbata muhalli, amma kuma yana da alfanun gaske wajen bunkasa anfanin gona. Sai dai kuma ba safai ake anfani da irin wannan sinadari a nahiyayr Afirka ba, wanda rashin anfani da shi kuma ke haddasa lalacewar dimbin hatsin da kimarsa zai iya kaiwa na kudi miliyoyin Euro a nahiyar ta Afirka:
Wannan dai wata na'urar inganta irin masara ce ta hanyar sanya mata magungunan kashe kwari da kuma na kaucewa ilar tsirrai bayan shuka ta, sakamakon zuba mata wasu sinadaran kimiyya mai kama da hoda.
Sinadaran kimiyyar, wanda aka yi ta gwaje-gwajensa a dakunan binciken kimiyya da ke nan Jamus, wani kanfanin kasar mai suna BASF Schlotterbeck da ke nan Jamus ne ke samar da shi, kuma a cewar jami'in kanfanin Dakta Ulf Schlotterbeck, burin daya ke son cimma shi ne bada kariyar da ta dace ga masara, kana manoma su sami albarkatun noma masu yawa a nahiyar Afirka bisa la'akari da illar da irin wannan nau'i da tsirrai ke yawaita yiwa masara a nahiyar :
Ya ce " Ga manoman da ke zaune a yankunan da ke fama da matsalar tsirran da ke hana samun anfani gona sosai, sinadaran da kanfaninmu na BASF da ke Jamus ke samarwa zai ba su damar samun anfani mai yawa a dan karamin filin da suke da shi, saboda zai yi matukar rage kaifin matsalolin karancin anfani da suke fama da shi."


source: www.dw.com 

الأربعاء، 9 يناير 2019

Masana sun gano yadda dan Adam zai samu tsawon rai

Nasarar da masanin kimiya dan kasar China ya samu ta sauya kwayoyin halittar wani jinjiri a cikin watan nuwamban da ya gabata, na ci gaba da bai wa sauran masana kwarin gwiwar cewa, abu ne mai yiyuwa a samu nasarar sauya kwayoyin halittar dan adam, wanda hakan zai ba shi damar yin rayuwa tsawon shekaru a duniya.

Masana na ganin cewa, samun nasarar gudanar da bincike domin sauya wasu daga cikin kwayoyin halittar dan adam, da suka hada da yin dashen kwakwalwa da tsawaita shekarun da mutun zai rayu a duniya da dai sauransu, wadannan abubuwa ne da za su iya yiyuwa nan ba da jimawa ba.

To sai dai nasarar binciken da wani dan kasar China mai suna He Jianjui ya yi ta fannin samar da jinjiri na farko da aka sauyawa kwayoyin halitta tare da hana shi kamuwa da kwayar cutar HIV a duk tsawon rayuwarsa, lamari ne da ya haddasa cece-ku-ce a tsakanin masana.

Yanzu haka dai kamfanonin da suka shahara ta fannin kimiya da fasaha a duniya irinsu Google da Tesla da kuma Calico, sun fara bayyana shawarsu ta ganin cewa sun bayar da tasu gudunmawa domin samun nasarar irin wannan bincike.

A cikin shekarun baya-bayan nan dai, ana samun raguwar shekarun da mutane ke rayuwa a Amurka, abin da ya kara zaburar da masana domin fara bincike a wasu jami’o’i da nufin gano yadda za a magance wannan matsala, kuma hanya daya ce masanan ke ganin cewa za a iya amfani da ita, wato sauya kwayoyin halittar dan Adam.


Source : rfi Muryar Duniya

 

 

 

 

معنى البدعة (Ma'anar Bidi'a)

BIDI'A BA MA'AUNIN AUNA AYYUKAN WADANDA BA MUSULMI BA NE..

Duk da dai ma'aunin da kuke amfani da shi a ma'anar Bidi'a a fahimtar ku ya sha bamban da wanda malamai -a fahimta ta- suke amfani da shi, duk da haka, ma'anonin duka biyu -da nawa da naka - ba za su yi aiki a nan ba, Saboda akwai aya a Alkur'ani Mai girma da take nuna cewa Allah bai zargi Kiristoci akan kirkirar ibada ba, bal ma, sigar ayar ta zo ne a siyaq din goranta masu ni'imomin da Allah ya yi masu, laifin su, ba shi ne kirkirar ibadar da ba a yi masu umurni ba, a'a, laifinsu kawai shi ne : bayan sun kirkiri ibadun, sun kasa lizimta akan su, sun kasa cigaba da aikata abin da suka kirkira.. Ga dai ma'anar ayar .

Allah Madaukakin Sarki a cikin suratul Hadid aya ta 27 yana cewa : ((.. Sannan muka turo wasu Manzannin mu a bayan su, muka turo Isah dan Maryam, muka ba shi Injila, muka sanya jinkai da tausayi a cikin zukatan wadanda suka bi shi, da kuma son ibadar - da su ne suka kirkiro su domin neman yardar Allah-, sai dai ba su kiyaye wannan ibada kamar yadda ta kamata ba, sai muka bai wa wadanda suka yi imani daga cikin su ladansu, amma mafi yawan cikinsu masu saba wa umurnin Allah ne..))

Saboda haka, idan Kiristoci sun kirkiri Bikin Kirsimeti domin tunawa da Annabi Isah AlaiHis salam, suka kuma yi ibadu a wannan lokacin, hakan ba zai zama Bidi'a ba har a irin ma'anar da ku kuke bai wa Bidi'a, wanda da ma na fadi cewa ya sha bamban da irin yanda na fahimci ma'anar Bidi'a a karatun da na yi a gaban malamai..

Muna taya abokan zaman mu, kuma 'yan uwanmu a cikin mutumtaka, da kasa daya, wato Kiristoci murna da wannan lokaci ne domin sauke nauyin da Allah ya daura mana a cikin suratul Mumtahana aya ta 8, inda ya nemi da mu kyautata masu, mu kuma yi masu adalci, saboda Allah yana son masu adalci..

Ya kamata bal ya wajaba mu kyautata masu, mu kuma yi masu adalci domin Allah ya so mu..

Abin da zai hana mu yi masu haka kawai shi ne idan sun yake mu saboda da addini -ba saboda rikicin kabilanci ba-, suka kuma fitar da mu daga gidajen mu saboda da kin su da addinin Musulunci -shi ma ba saboda kabilanci ba- to in dai har suka yi mana haka, to babu batun taya murna..

Allah shi ne Masani..

Saleh Kaura

(C) TASAKR SUNNA

قصة معاذ بن مسلم الهراء مع أبي مسلم

كان أبو مسلم يجلس إلى معاذ بن مسلم الهراء النحوي، فسمعه يناظر رجلا في النحو، فقال له معاذ: كيف تقول من "تؤزهم أزا": يا فاعل افعل؟ وصلها بيا فاعل افعل من "وإذا الموؤدة سئلت".
فسمع أبو مسلم كلاما لم يعرفه، فقام عنهم وقال الأبيات:
قد كان أخذهم في النحو يعجبني ... حتى تعاطوا كلام الزنج والروم
لمـا سمعـت كلامـا لسـت أفهمـه ... كأنـه زجل الـغـربان والـبوم
تركـت نـحـوهـم والله يعصمـنـي ... من التقـحـم في تلك الجراثـيم
قال: وجواب المسألة: "يا آزّ أزُّ"، وإن شئت: "أزِّ"، وإن شئت: "أزُّ"، وإن شئت: "اوزُزْ" فالفتح لأنه أخف الحركات، والكسر لأنه أحق بالتقاء الساكنين، والضم للإتباع، وكذلك: يا وائد إد؛ مثل يا واعد عد.

طبقات النحويين واللغويين

محمد صالح

الفعل المثال الواوي

إذا بنيت "افتعل" من الفعل المثال الواوي نحو: "وعد، ووزن"، قلت: "اتَّعَدَ" و"اتَّزَنَ".
والأصل: "اوْتَعَدَ واوْتَزَنَ" قلبت الواو تاء وأدغمت في التاء، ولم تقلب الواو ياء مع سكونها وكسر ما قبلها، اكتفاء بإعلال واحد، لأنها لو قلبت ياء لقلبت تاء على هذه اللغة.
وفي لغة الحجازيين تبدل ياء على الأصل ولا تبدل تاء، فيقولون: ايْتَعَدَ وايْتَزَنَ، لكسر ما قبلها، فإن ذهبت الكسرة رددت الياء إلى الواو ثم تبدلها تاء وتدغم، نحو: "وَاتَّعَدَ"، و "وَاتَّزَنَ".
ومن اليائي إذا بنيت "افتعل" من "اليسر" و"اليبس"، قلت: "اتَّسَرَ" و"اتَّبَسَ".
والأصل: "ايْتَسَرَ وايْتَبَسَ" قلبت الياء تاء وأدغمت في التاء تخفيفا.

لطيفة نحوية

قال السمين الحلبي رحمه الله:
ليس من شرط صحة الوصف في التثنية أو الجمع صحة انبساط مفردات الأوصاف على مفردات الموصوفات، وإن كان الأصل ذلك، كما أنه لا يشترط في إسناد الفعل إلى المثنى والمجموع صحة إسناده إلى كل واحد على حدته.
قلت: فالأول مثل قولك: هذه فتيات متشابهات، فلو قلت: هذه فتاة متشابهة، لم يصح، لأن التشابه لا يكون إلا بين اثنين فصاعدا.
والثاني مثل قوله تعالى: "فوجد فيها رجلين يقتتلان"، ولا يصح أن يقال: رجل يقتتل.

محمد صالح

Kusan rabin 'yan Birtaniya sau daya suke wanka a mako

A wani sabon bincike da aka gudanar a kasar Birtaniya namiji daya cikin maza 25 da mace daya cikin mata 30 sun ce suna yin wanka sau daya a tsahon mako guda.


A wani binciken daban da aka gudanar a shekarar 2011 maza miliyan 1 da dubu dari biyu da mata 960,000 sun ce su kan yi wanka ko watsa ruwa sau daya a tsahon kwanaki bakwai.


An yi binciken ne kan 'yan Birtaniya 2,034 inda aka tambaye su sau nawa suke wanka ko watsa ruwa a mako.


Source: bbc hausa


Ana ci gaba da zanga-zanga a wasu biranen Sudan

Bangarori biyu da ke adawa da juna sun yi tattaki a titunan Khartoum, babban birnin Sudan da birnin Omdurman.


Daruruwan mutane ne suka taru a dandalin Green Square don jaddada goyon bayansu ga Shugaba Omar al-Bashir, wanda ke fuskantar kalubale mafi girma a shekaru 30 da ya yi a mulki.

Taron mutanen, wanda yawanci 'yan jam'iyya mai mulki ne da ma'aikatan gwamnati sun taru don karfafa wa shugaban mai shekaru 76 gwiwa.

Kalli hotunan zanga-zanga a Sudan


Likitoci sun shiga zanga-zanga a Sudan


Zanga zangar dalibai a Sudan


Wannan ne jawabin farko da shugaban ya yi a bainar jama'a a Khartoum tun fara zanga-zangar kin jinin gwamnati a garin Atbara da ke arewacin kasar ran 19 ga watan Disamba.

Shugaban ya bayyana ne da matarsa Wedad Babkier, inda ta tsaya daga bayansa.

Ya yi zargin cewa wasu 'yan tada zaune tsaye daga wajen kasar ne ke shirya zanga-zangar, kuma ya yabi rundunar soji da sauran jami'an tsaro kan kokarinsu a yayin zanga-zangar.

A daya bangaren kasar kuwa a birnin Omdurman, ana ci gaba da gudanar da zanga-zangar kin jinin gwamnati mafi girma a kasar.

A watan da ya gabata ne dai aka fara zanga-zangar nuna kin jinin gwamnatin inda har likitocin kasar ma suka shiga zanga-zangar .

Masu zanga-zangar sun kona ofishoshin jam'iyya mai mulki da wasu hukumomin gwamnati.

Kawo yanzu, a kalla mutane goma aka kashe.

Source: bbc hausa

Alhaji Shehu Shagari


An haifi Alhaji Shehu Shagari a kauyen Shagari a shekarar 1925, kuma shi ne da na shida ga mahaifinsa Aliyu, magajin kauyen Shagari, wanda manomi ne, dan kasuwa yana kuma kiwo.
Allah ya yi wa mahifinsa rasuwa yana dan shekara biyar da haihuwa.
Alhaji Shehu Shagari ya fara karatun kur'ani tun yana dan shekara hudu, kuma daga bisani ya je makarantar Elimentari da ke garin Yabo kusa da kauyen Shagari, daga nan kuma ya tafi makarantar Middle a Sokoto, daga nan kuma ya je kwaleji ta Kaduna.
Bayan da ya kammala karatun sakandirensa, Alhaji Shehu Shagari ya yi koyarwa a makarantun middle daban-daban a matsayin malamin kimiyya da ma tarihi.
Tun yana kwaleji, Shagari ya fara nuna sha'awar shiga siyasa, inda a shekarar 1946 shi da Malam Gambo Abuja suka kafa wata kungiyar matasa a Sokoto, kuma sun samu goyan bayan dattijai kamar Sir Ahmadu Bello da Ibrahim Gusau da kuma Malam Ahmadu Dabbaba.
A shekarar 1948 ne kuma aka amince da a hade dukkanin kungiyoyin siyasar yankin zuwa kungiyar NPC wadda daga bisani ta zama jam'iyyar da ta tsaya takara a zaben shekarar 1959.
Kafin wannan shekarar ne aka zabi Shagari a matsayin wakilin mazabar Kudu-maso Kudancin Sokoto, kuma a shekarar 1958, an zabe shi a matsayin sakataren majalisar Firaminista, Sir Abubakar Tafawa Balewa.
Daga bisani Shagari ya rike mukaman minista daban-daban da suka hada da na ci gaban tattalin arziki (1960), da na kula da harkokin cikin gida (1962) da kuma na ayyuka da safiyo (1965).
Bayan juyin mulkin farko da sojoji suka yi, Alhaji Shehu Shagari ya koma gida Sokoto.
Da hawan janar Gowon ya bai wa Shagari ministan kula da harkokin tattalin arziki, daga bisani kuma aka ba shi ministan kudi.

source: bbc hausa

معنى جديد لكلمة (سأل)

أضف إلى قاموسك :

( سأل ) إن كان بمعنى ( استعطى ) تعدى إلى مفعولين بنفسه نحو :  سألت زيدا كتابا .

وإن كان بمعنى ( استفهم ) تعدى إلى المفعول الأول بنفسه وإلى المفعول الثاني بعن ، أو مافي معنى عن ، نحو قوله تعالى : " يسألونك عن الأنفال " وقوله تعالى : " فاسأل به خبيرا " فإن الباء بمعنى عن أي فاسأل عنه خيرا .

من الصبان بتصرف

سيدي فوزي كوناتي

كتاب أبي الطيب الرندي

هذا الكتاب أفضل دراسة أدبية ونقدية وتحليلية وتاريخية لقصيدة أبي الطيب الرندي ألفه شيخ مشايخنا الأستاذ الدكتور جلال صابر حجازي رضي الله عنه وأسكنه الفردوس الأعلى .

ومما ذكره فيه أن الرندي عرف بثلاث كنى :

الأولى : أبوالطيب اشتهر بها في زمانه لشدة ميله إلى مجاراة المتنبي ومعارضته في كثير من شعره لإثبات ذاته ، وإبراز قدرته على مجاراة الفحول الكبار من شعراء العربية .
وقد تداولت هذه الكنية لدى جميع من ترجموا له باختصار شديد من معاصريه في القرن السابع الهجري .

الثانية : أبو محمد وقد تفرد بذكرها ابن أبي زرع صاحب الذخيرة .

الثالثة  : أبوالبقاء وأول من أشاع هذه الكنية المقري في نفح الطيب وقد حاولت التعرف على ما اعتمد عليه المقري في إثبات هذه الكنية للرندي فلم أصل إلى شيء ذي بال كل ماعرفته لايتجاوز أن من يكنى بأبي البقاء يكثر فيمن يسمى بخالد ولانعرف اسما للرندي غير صالح فمن أين جاءت إليه هذه الكنية ؟؟؟؟؟؟؟؟؟

" هذا وعلى الرغم من شهرة هذه الكنية " أبي البقاء " التي بسطت أجنحتها على المشرق والمغرب أخيرا ، آثرت في عنوان هذه الدراسة الكنية الأولى " أبا الطيب " لشهرتها مبكرة في عصره على لسانه ولسان أصحابه وجمهرة المخاطبين له والكاتبين إليه فيما يشبه اﻹجماع "

سيدي فوزي كوناتي

تنبيه نحوي

إذا ذكر نحاة الأندلس تبادر إلى ذهني أنحى نحاتها بلامنازع وشيخ مشايخها بلا مدافع أبوعلي الشلوبيني من كان يقارن  بأبي علي الفارسي في المشرق ، حضر  ابن مالك في مجلسه بضعة عشر يوما فعد ذلك منقبة له

رضي الله عنه ونفعنا بعلومه .

سيدي فوزي كوناتي

جمهورية موريشيوس


تعد دولة موريشيوس عبارة عن مجموعة من الجزر فى المحيط الهندي، على بعد حوالي 2000 كم من الساحل الجنوبي الشرقي للقارة الأفريقية . كان البحارة العرب هم  أول من اكتشفوا جزيرة موريشيوس وأطلقوا عليها دنياروبا (دنيا العروبة)، ثم جاء من بعدهم البرتغاليون في القرن السادس عشر الميلادي. وظلت الجزيرة مهجورة، حتى ادّعى الهولنديوّن ملكيتها عام 1598، وأطلقوا عليها اسم موريشيوس تيمُّنًا بالأمير موريس أمير ناساو.
أعتمد علم جزر موريشيوس في 12 مارس من سنة 1968 ويتكون العلم من أربعة ألوان هي الأحمر، الأزرق، الأصفر، الأخضر مرتبة بصورة أفقية على التوالي.
أما اللون الأحمر: فيرمز إلى الدماء التي سالت في سبيل نيل الاستقلال.
وأما اللون الأزرق: فيرمز إلى المحيط الهندي الذي يحيط بالجزيرة.
وأما اللون الأصفر: فيرمز إلى ضوء الاستقلال.
وأما اللون الأخضر: فيرمز إلى الغطاء النباتي في الجزيرة.

موقع الدولة ومساحتها
تُعد جزر الموريشيوس جزءًا من جزر ماسكارين، وتقع في المحيط الهندي مقابل ساحل قارة أفريقيا الشرقي، وتبعد عن شرق مدغشقر في المحيط الهندي 800 كيلومتراً.
وتبلغ مساحة جزر موريشيوس مجتمعة حوالي 2030 كيلومتراً مربع من اليابسة، وعشرة كيلومترات مربعة من المياه، وتبلغ مساحتها الإجمالية 2040 كيلومتراً مربع .

عاصمتها
عاصمة موريشيوس هي" ميناء بورت لويس " وهو أولى الموانئ التي أسست فيها.
وتنقسم جمهورية موريشيوس إلى 9 مناطق:
النهر الأسود – فلاك -  الميناء الكبير -  موكا – بومبليموس - بلاينز ويليمز - بورت لويس - نهر ريمبارت - السافانا
وثلاث مناطق تابعة كالآتي :
جزر رودريغز ( استقلت عن جمهورية موريشيوس في عام 2002 ولازالت الجمهورية تطالب بالسيادة عليها ) - سانت براندون - جزر أجاليجا

يوم الاستقلال
في 12 مارس
ظلت موريشيوس منذ أن نالت استقلالها من المملكة المتحدة عام 1968، حتى عام 1992 تتبع النظام الملكي الدستوري تحت قيادة الملكة إليزابيث الثانية. وفي 12 مارس 1992، أصبحت موريشيوس جمهورية.

التضاريس الجغرافية
موريشيوس عبارة عن جزيرة بركانية في المحيط الهندي، وطبيعة السطح في البلاد متوازنة سواء في الجزيرة الأم أو الجزر الصغيرة من حولها، حيث يبلغ أقصى ارتفاع للأرض في البلاد في الجبل الأسود الذي يصل إرتفاعه إلى أكثر من 800 متر .

المناخ والطقس
مناخ استوائي معتدل بسبب طبيعتها كمجموعة جزر، مع تساقط أمطار وفير ساعد على نمو الغابات في بعض أجزاء البلاد، وهو الأمر الذي شجع على تنمية السياحة.

عدد السكان
1,364,283 نسمة ( وفقا لعام 2018 )

الدين
يشكل الهندوس نحو 50%، والمسيحيون نحو 30% من إجمالي سكان البلاد، بينما تصل نسبة المسلمين إلى نحو 17%.

اللغات
الإنجليزية والفرنسية على حد سواء .

الدستور
لموريشيوس دساتير سابقة عدة، صدر آخرها في 12 مارس 1968 ، وعُدل عدة مرات كان آخرها في 2016 .

نظام الحكم
ديمقراطي

مصادر الدخل القومي
اعتمد اقتصاد موريشيوس في مرحلة الاستعمار البريطاني على إنتاج وتصدير السكر لأوروبا، وبعد الاستقلال نوعت الحكومة تنويع مصادر دخلها الاقتصادي بتشجيع إقامة شركات لتقديم خدمات لوجيستية وتنمية القطاع السياحي، ومع الألفية الجديدة تطور الاقتصاد في موريشيوس بصورة واضحة وتنوعت مصادر الدخل لتشمل قطاعات جديدة كالتقنية والخدمات السياحية والتسوق.
كما تعد جزر موريشيوس من أهم المقاصد السياحية الفريدة على مستوى العالم نظرا للطبيعة الخلابة الموجودة بها .

المصادر :
- البنك الدولي: موريشيوس
- ويكيبيديا
- موقع CIA